IQNA

An Gudanar da Wani Zama Na Cibiyoyin Hardar Kur'ani A Dubai

16:52 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872175
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zama na musamman day a shafi manyan daratocin cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa a Dubai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani zama na musamman day a shafi manyan daratocin cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa a Dubai. Rahoton ya kara da cewa An gudanar da wani zama na musamman day a shafi manyan daratocin cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa a Dubai. Wannan dai na daya daga cikin zaman da suke gudanarwa a kowace shekara domin bita. 521998



captcha