IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Kayan Musulunci A Faransa

16:51 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872176
Bangaren kasa da kasa; za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi. 521990





captcha