IQNA

Amal Islami Ta Jordan Ta Yi Allawadai da Zanen Batunci Ga Manzo (SAW)

16:36 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872182
Bangaren siyasa; Kungiyar amal islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da zanen batuncin da wata jaridar kasar Norway ta yi na cin zarafi ga manzon Allah (SAW) lamarin day a jawo musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kungiyar amal islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da zanen batuncin da wata jaridar kasar Norway ta yi na cin zarafi ga manzon Allah (SAW) lamarin day a jawo musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar amal islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da zanen batuncin da wata jaridar kasar Norway ta yi na cin zarafi ga manzon Allah (SAW) lamarin day a jawo musulmi. 522014


captcha