Bangaren rahoto; Mutane 27 ne suka karbi a ddinin Musulunci kasar saudiyya wadanda suka fito daga kasashen duniya daban-daban kuma suke gudanar da ayyukansu a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani jawabi day a nakalto daga jaridar madina an habarta cewa Mutane 27 ne suka karbi a ddinin Musulunci kasar saudiyya wadanda suka fito daga kasashen duniya daban-daban kuma suke gudanar da ayyukansu a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Mutane 27 ne suka karbi a ddinin Musulunci kasar saudiyya wadanda suka fito daga kasashen duniya daban-daban kuma suke gudanar da ayyukansu a kasar. 521696