Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an yi Allawadai da sake yada hotunan zanen batunci a kasar Norway, bayan zane-zanen batuncin da aka yi a cikin wata jarida ta kasar Danmark. Bayanin ya ci gaba da cewa an yi Allawadai da sake yada hotunan zanen batunci a kasar Norway, bayan zane-zanen batuncin da aka yi a cikin wata jarida ta kasar Danmark. Babbar kungiyar musulmi kasashen yammacin turai ce ta yi wannan Allawadai.521837