IQNA

An Tarjama Littafin Tahrirul wasila A Cikin harshen Turkanci

Bangaren fasaha; An tarjama littafin Tahrirul wasila na marigayi Imam Khomeini (RA) a cikin harshen Turkanci, wanda karamin ofishin jakadancin Iran A Istanbul ya dauki nauyin bugawa tare da yadawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An tarjama littafin Tahrirul wasila na marigayi Imam Khomeini (RA) a cikin harshen Turkanci, wanda karamin ofishin jakadancin Iran A Istanbul ya dauki nauyin bugawa tare da yadawa. Bayanin ya ci gaba da cewa An tarjama littafin Tahrirul wasila na marigayi Imam Khomeini (RA) a cikin harshen Turkanci, wanda karamin ofishin jakadancin Iran A Istanbul ya dauki nauyin bugawa tare da yadawa. 522110