IQNA

Za A Gudanar Da Zaman Farko Na Daraktocin Jami'ar Al-mostaf (SAW)

Bangaren fikira da ilimi; Za a gudanar da zaman farko na daraktocin jami'ar Almostafa (SAW) a karon farko tare da halartar daya daga cikin manyan malamai Ayatollah Mukarim Shirazi
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da zaman farko na daraktocin jami'ar Almostafa (SAW) a karon farko tare da halartar daya daga cikin manyan malamai Ayatollah Mukarim Shirazi Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da zaman farko na daraktocin jami'ar Almostafa (SAW) a karon farko tare da halartar daya daga cikin manyan malamai Ayatollah Mukarim Shirazi daya daga cikin malamai d ake komawa gare su. 522107