IQNA

An Nuna Wasu Kyallaye da Ke Dauke da Bayanan Ashura A Iran

Bangaren fasaha; Za a nuna wasu kyallaye da wasu masana suka rubuta wasu muhimman abubuwa masu daukar hankali dangane da waki'ar Ashura wadanda aka shirya su a Iran.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a nuna wasu kyallaye da wasu masana suka rubuta wasu muhimman abubuwa masu daukar hankali dangane da waki'ar Ashura wadanda aka shirya su a Iran. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a nuna wasu kyallaye da wasu masana suka rubuta wasu muhimman abubuwa masu daukar hankali dangane da waki'ar Ashura wadanda aka shirya su a Iran.522040