Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani shiri na bayar da horo ga dalibai wadanda suke 'yan kasar waje a kasashen duniya daban-daban, kamar dai yadda jami'an jami'ar Mostafa suka sanar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani shiri na bayar da horo ga dalibai wadanda suke 'yan kasar waje a kasashen duniya daban-daban, kamar dai yadda jami'an jami'ar Mostafa suka sanar. 522114