Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a samu a shafin internet na kafofin yada labaran Rasha an bayyana cewa Za a gudanar da wani zaman taro domin bahasi kan halin kaka nika yi da al'ummar Gaza suka samu kansu a ciki a kasar Rasha, wanda zai samu halartar masana. Za a gudanar da wani zaman taro domin bahasi kan halin kaka nika yi da al'ummar Gaza suka samu kansu a ciki a kasar Rasha, wanda zai samu halartar masana. 522524