Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bai wa Piraministan kasar Turkiya Rajab Tayyib Ardugan kyautar ban girma da lambar yabo ta babban shugaba kuma gwarzoa cikin gwarazan shugabanni musulmi. Wannan kyauta dai saboda irin gwarzantakar day a nuna ne ga manyan azzlumai na duniya An bai wa Piraministan kasar Turkiya Rajab Tayyib Ardugan kyautar ban girma da lambar yabo ta babban shugaba kuma gwarzoa cikin gwarazan shugabanni musulmi. 522493