IQNA

17:01 - January 13, 2010
Lambar Labari: 1872694

An Buga Littafin Sirar Jikokin Imam Hussein (AS) A Karba

Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin sirar 'ya'yan Imam Hussein (AS) tare da yada shi a karbala, wanda yake tsokaci kan matsayinsu da kuma rayuwarsu bayansa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a nakalto daga kamfanin dilalncin labaran Brana an bayyana cewa An buga tare da yada littafin sirar 'ya'yan Imam Hussein (AS) tare da yada shi a karbala, wanda yake tsokaci kan matsayinsu da kuma rayuwarsu bayansa. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada littafin sirar 'ya'yan Imam Hussein (AS) tare da yada shi a karbala, wanda yake tsokaci kan matsayinsu da kuma rayuwarsu bayansa. 522386


captcha