Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Babban sakataren hadakar kwamitin kungiyoyin jami'oin kasashen musulmi ya bayyana cewa za su gudanar da wani zaman taron bayan kafa wasu kwamitoci biyar. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban sakataren hadakar kwamitin kungiyoyin jami'oin kasashen musulmi ya bayyana cewa za su gudanar da wani zaman taron bayan kafa wasu kwamitoci biyar. 522365