Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na gidan talabijin alalam cewa, Shugaban kungiyoyin malaman sunna a kudancin kasar Iraki Abdulwahab Khalid Mulla ya bayyana cewaSaudiyya ce ke hankoron haifar da fitina acikin kasar Iraki. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban kungiyoyin malaman sunna a kudancin kasar Iraki Abdulwahab Khalid Mulla ya bayyana cewaSaudiyya ce ke hankoron haifar da fitina acikin kasar Iraki. 522343