IQNA

17:02 - January 13, 2010
Lambar Labari: 1872700

Taron kasa Da Kasa Kan Matsayin Mata A Addinin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar wani zama a birnin Alkahira na kasar Masar dangane matsayin mata a ddinin Musulunci wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar wani zama a birnin Alkahira na kasar Masar dangane matsayin mata a ddinin Musulunci wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar wani zama a birnin Alkahira na kasar Masar dangane matsayin mata a ddinin Musulunci wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban. 522410
captcha