IQNA

17:01 - January 13, 2010
Lambar Labari: 1872701

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Tattalin Arziki A Rasha

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Rasha kan harkoki da suka danganci tattalin arziki na kasashen musulmi musamman ma dai na cikin tsohuwar tarayyar Soviet.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Rasha kan harkoki da suka danganci tattalin arziki na kasashen musulmi musamman ma dai na cikin tsohuwar tarayyar Soviet. Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Rasha kan harkoki da suka danganci tattalin arziki na kasashen musulmi musamman ma dai na cikin tsohuwar tarayyar Soviet. 522580


captcha