IQNA

13:01 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872849

Taro Kan Makomar Matasa Musulmi A Kasar Tunisia

Bangaren kasa da kasa; A yau ne za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia dagane da makomar matasa musulmi, da nufin kara karfafa gwiwarsu wajen ci gaba da yin kwazo a fagagen ilmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A yau ne za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia dagane da makomar matasa musulmi, da nufin kara karfafa gwiwarsu wajen ci gaba da yin kwazo a fagagen ilmi. Rahoton ya ci gaba da cewa wannan yana da matukar muhimmanci a ci gaba kara taimaka ma matasa. A yau ne za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia dagane da makomar matasa musulmi, da nufin kara karfafa gwiwarsu wajen ci gaba da yin kwazo a fagagen ilmi. 523052


captcha