IQNA

Taro Kan Zamantakewar Musulmi Bayan Manzo (SAW) A Turkiya

12:57 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872852
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar turkiya dangane da zamantakewar al'ummar musulmi, wanda za a gudanar a kasar Turkiya tare da halartar musulmi daga sassa daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro a kasar turkiya dangane da zamantakewar al'ummar musulmi, wanda za a gudanar a kasar Turkiya tare da halartar musulmi daga sassa daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa za a mayar da hankali wajen tattaunawa da musulmi Za a gudanar da wani zaman taro a kasar turkiya dangane da zamantakewar al'ummar musulmi, wanda za a gudanar a kasar Turkiya tare da halartar musulmi daga sassa daban-daban. 523013


captcha