IQNA

Za A Gudanar Da Wani zaman Taro Na Kare Gwagwarmaya A Beirut

12:59 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872860
Bangaren sisaya; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu. 523074
captcha