IQNA

Taron Marubuta A Birnin Beirut na Kasa Da Kasa Da Za A Gudanar

Bangaren fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Beirut na kasar Labanan domin nuna cikakken goyon baya ga gwagwarmayar da al'ummar kasar ke yi domin kare kasarsu. 523008