IQNA

Bayar Da horo Ga Daliban Addini A Masallatan Kasar Turkiya

12:58 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872866
Bangaren kasa da kasa; An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo ga wasu daliban addinin muslunci a birnin keshan an kasar Turkiya, lamarin da zai taimaka wajen yaduwar ilimi a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo ga wasu daliban addinin muslunci a birnin keshan an kasar Turkiya, lamarin da zai taimaka wajen yaduwar ilimi a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo ga wasu daliban addinin muslunci a birnin keshan an kasar Turkiya, lamarin da zai taimaka wajen yaduwar ilimi a kasar. 523167



captcha