Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wata gasar kaatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait da ta samu halartar makaranta da mahardata daga cikin kasar da kuma wajen kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wata gasar kaatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait da ta samu halartar makaranta da mahardata daga cikin kasar da kuma wajen kasar. 523019