IQNA

Fara Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Sirar Manzo (SAW) A Makka

14:16 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873541
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro kan sirar manzon Allah (SAW) da dabi'unsa wada ake gudanarwa a birnin Makka da ke kasa mai tsarki, da kuma ke samun halartar masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan sirar manzon Allah (SAW) da dabi'unsa wada ake gudanarwa a birnin Makka da ke kasa mai tsarki, da kuma ke samun halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan sirar manzon Allah (SAW) da dabi'unsa wada ake gudanarwa a birnin Makka da ke kasa mai tsarki, da kuma ke samun halartar masana. Wannan dai shi ne karon farko da aka fara gudanar da irin wannan taro.523754


captcha