Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga majiyoyin yada labarai na kasar Masar sun habarta cewa An fara gudanar da wani shiri na musamman na bayar da horo ga malamai da kuma masu gudanar da ayyuka na isar da sakon addinin Musulunci a kasar Masar. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani shiri na musamman na bayar da horo ga malamai da kuma masu gudanar da ayyuka na isar da sakon addinin Musulunci a kasar Masar.523763