Kamfanin dillancin labaran iqna ya najkalto daga shafin internet na info-islam cewa An fitar da wata sabuwar kalanda da ta kunshi muhimman ranaku da watanni a addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar rasha wanda jami'ar Musulunci ta kaar ta yi. Bayanin ya ci gaba da cewa An fitar da wata sabuwar kalanda da ta kunshi muhimman ranaku da watanni a addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar rasha wanda jami'ar Musulunci ta kaar ta yi.523765