IQNA

An Bude Radiyon Musulunci A Cikin Turanci A Kasar Amurka

14:19 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873549
Bangaren kasa da kasa; An bude wani sabon radiyo da zai rika watsa shirye-shiryensa a cikin harshen turanci na addinin muslunci a kasar Amurka, wanda shi ne karon farko da aka bude irinsa a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani sabon radiyo da zai rika watsa shirye-shiryensa a cikin harshen turanci na addinin muslunci a kasar Amurka, wanda shi ne karon farko da aka bude irinsa a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani sabon radiyo da zai rika watsa shirye-shiryensa a cikin harshen turanci na addinin muslunci a kasar Amurka, wanda shi ne karon farko da aka bude irinsa a kasar.523799



captcha