IQNA

14:18 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873550

An Raba Kur'anai Sama Da Dubu Goma A Kasar Rasha

Bangaren kasa da kasa; An raba wasu kur'anai sama da dubu goma a kasar Rasha domin amfanar musulmin kasar da suke ci gaba da gudanar da ayyukansu na yada addinin Musulunci A kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An raba wasu kur'anai sama da dubu goma a kasar Rasha domin amfanar musulmin kasar da suke ci gaba da gudanar da ayyukansu na yada addinin Musulunci A kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An raba wasu kur'anai sama da dubu goma a kasar Rasha domin amfanar musulmin kasar da suke ci gaba da gudanar da ayyukansu na yada addinin Musulunci A kasar.523800


captcha