Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa musulmi masu gudanar da bincike kan harkokin Musulunci a kasar sun samu wata lambar yabo ta bincike daga jami'ar birnin Sharjah da hadaddiyar daular larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa musulmi masu gudanar da bincike kan harkokin Musulunci a kasar sun samu wata lambar yabo ta bincike daga jami'ar birnin Sharjah da hadaddiyar daular larabawa. 523808