Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a dauko daga daga wani shafin internet daga kasar Italia an habarta cewa Babbar manufar kafa babbar cibiyar musulmi ta kasar Italia ita ce kara wayar da kan dukkanin mutanen kasar dangane da muhimmacin hadarar Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa Babbar manufar kafa babbar cibiyar musulmi ta kasar Italia ita ce kara wayar da kan dukkanin mutanen kasar dangane da muhimmacin hadarar Musulunci. 524187