IQNA

Zaman taro A Tsibirin Burnai Kan Sulhu A Musulunci

16:55 - January 17, 2010
Lambar Labari: 1874136
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin da ke tattare da yin sulhu dad a samun fahimtar juna tsakanin dukkanin al'ummomin musulmi na duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin da ke tattare da yin sulhu dad a samun fahimtar juna tsakanin dukkanin al'ummomin musulmi na duniya. Wannan dai ba shi karon farko da ake gudanar da irin wannan taro a tsibirin Burnai ba. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin da ke tattare da yin sulhu dad a samun fahimtar juna tsakanin dukkanin al'ummomin musulmi na duniya. 524192


captcha