Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kafa wani shafin internet na addini a kasar Turkiya da zai rika kula da sauran harkoki da suka danganci ayyuka na addinai, kuma wannan zai hada da wasu. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani shafin internet na addini a kasar Turkiya da zai rika kula da sauran harkoki da suka danganci ayyuka na addinai, kuma wannan zai hada da wasu. 524114