Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Irin goyon baya da Ayatollah Khamenei yak e bai wa gwagwarmayar palastinawa dalili ne na ingancinta da kuma tabbatar da cewa goyon baya na hakika ga musulmin palastinu. Bayanin ya ci gaba da cewa Irin goyon baya da Ayatollah Khamenei yak e bai wa gwagwarmayar palastinawa dalili ne na ingancinta da kuma tabbatar da cewa goyon baya na hakika ga musulmin palastinu. 523830