IQNA

Jagoran Juyin Juya Hali Misdaki Ne Na Mumini Bawan Allah

16:58 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874663
Bangaren kasa da kasa; Jagoran juyin juya halin Musulunci yana misilta mumini mai mai yin kira zuwa ga Allah da kuma aikata abin da abin da Allah ya yi umurni, tare kiyaye dokokin ubangiji da suka zowa dan adam ta hanyarsa manzonsa (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa daya daga cikin malaman addinin muslunci kumada suka assa cibiyoyin yada addinia kasar India Ihtisham Alhasan ya bayyana cewa; Jagoran juyin juya halin Musulunci yana misilta mumini mai mai yin kira zuwa ga Allah da kuma aikata abin da abin da Allah ya yi umurni, tare kiyaye dokokin ubangiji da suka zowa dan adam ta hanyarsa manzonsa (SAW) Bayanin ya ci gaba da cewa Jagoran juyin juya halin Musulunci yana misilta mumini mai mai yin kira zuwa ga Allah da kuma aikata abin da abin da Allah ya yi umurni, tare kiyaye dokokin ubangiji da suka zowa dan adam ta hanyarsa manzonsa (SAW)522571



captcha