IQNA

An Wulakanta Limaman Juma'a 17 A Masar Saboda Gina Katanga

16:57 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874665
Bangaren kasa da kasa; Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta wulakanta malamai kuma limaman masallatan Juma'a 17 na kasar saboda rashin amincewa da gina Katanga kan iyakokin Gaza.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta wulakanta malamai kuma limaman masallatan Juma'a 17 na kasar saboda rashin amincewa da gina Katanga kan iyakokin Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta wulakanta malamai kuma limaman masallatan Juma'a 17 na kasar saboda rashin amincewa da gina Katanga kan iyakokin Gaza. 524733





captcha