IQNA

An Buga Mujallar Zamzam bugu Na Dari Daya Ta Kananan Yara

Bangaren adabi; An buga mujallar zamzam bugu na dari daya a cikin harshen turanci, wanda kuma wannan mujallar ana buga tan e domin amfanuwar kanan yara musulmi a ko'ina cikin fadin duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An buga mujallar zamzam bugu na dari daya a cikin harshen turanci, wanda kuma wannan mujallar ana buga tan e domin amfanuwar kanan yara musulmi a ko'ina cikin fadin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga mujallar zamzam bugu na dari daya a cikin harshen turanci, wanda kuma wannan mujallar ana buga tan e domin amfanuwar kanan yara musulmi a ko'ina cikin fadin duniya. 524872