IQNA

An Girmama Ayyakan Kwamitin Mu'ujizar Kur'ani A Labanan

16:56 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874675
Bangaren kur'ani; An girmama ayyukan da kwamitin mu'ujizar kur'ani ke gudanrwa a kasar Labanan, wanda aka gudanar da taron girmama ayyukan kwamitin a birnin Tripoli da ke arewacin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An girmama ayyukan da kwamitin mu'ujizar kur'ani ke gudanrwa a kasar Labanan, wanda aka gudanar da taron girmama ayyukan kwamitin a birnin Tripoli da ke arewacin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An girmama ayyukan da kwamitin mu'ujizar kur'ani ke gudanrwa a kasar Labanan, wanda aka gudanar da taron girmama ayyukan kwamitin a birnin Tripoli da ke arewacin kasar. 524934



captcha