IQNA

An Yi Bahasi kan Samar Da Wata Hanya Ta Hada Kan Musulmi

16:55 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874681
Bangaren siyasa; Shugaban majalisar malamn Musulunci ta kasar Labanan ya yi kira da a kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin musulmi da hadin kansu a fadin duniya baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Shugaban majalisar malamn Musulunci ta kasar Labanan ya yi kira da a kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin musulmi da hadin kansu a fadin duniya baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban majalisar malamn Musulunci ta kasar Labanan ya yi kira da a kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin musulmi da hadin kansu a fadin duniya baki daya. 524702






captcha