Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Jakadan kasar Iran a kasar Kenya ya halarci wani shiri a gidan talabijin din kasar inda aka tattauna muhimman batutuwa da suka danganci karfin da Iran take da shi a wannan lokaci. Bayanin ya ci gaba da cewa Jakadan kasar Iran a kasar Kenya ya halarci wani shiri a gidan talabijin din kasar inda aka tattauna muhimman batutuwa da suka danganci karfin da Iran take da shi a wannan lokaci. 525051