Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Daruruwan musulmi ne suka gudanar da zanga-zanga akasar Indonesia domin la'antar gwamnatin Masar dangane da killacewa yankin zirin Gaza da take ci gaba da yi. Bayanin ya ci gaba da cewa Daruruwan musulmi ne suka gudanar da zanga-zanga akasar Indonesia domin la'antar gwamnatin Masar dangane da killacewa yankin zirin Gaza da take ci gaba da yi. 525044