Kamfanin dilalncin labaran iqna ya hbarta cewa Jami'ar Azhar taamince da gina kwalejin mata domin koyon karatun kur'ani mai tsarki da kuma ilmomi da suka danganci kur'ani, kamar dai yadda majiyoyin jami'ar suka tabbatar. Bayanin ya ci gaba da cewa Jami'ar Azhar taamince da gina kwalejin mata domin koyon karatun kur'ani mai tsarki da kuma ilmomi da suka danganci kur'ani, kamar dai yadda majiyoyin jami'ar suka tabbatar. Jami'ar Azhar taamince da gina kwalejin mata domin koyon karatun kur'ani mai tsarki da kuma ilmomi da suka danganci kur'ani, kamar dai yadda majiyoyin jami'ar suka tabbatar. 524927