Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An shirya wani fim din musulunci dangane da ci gaban addinin musulunci a kasar Turkiya wanda yake samun karbuwa daga da dama daga cikin al'ummomin kasar. Bayanin ya kara da cewa wannan na daya daga cikin muhimman fina finai da aka shiya a kasar An shirya wani fim din musulunci dangane da ci gaban addinin musulunci a kasar Turkiya wanda yake samun karbuwa daga da dama daga cikin al'ummomin kasar. 525557