Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za afara gudanar da wani shiri na musamman kan harkoki da suka danganci kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da suka hada da bayar da horo ga masu bukata. Bayanin ya ci gaba da cewa Za afara gudanar da wani shiri na musamman kan harkoki da suka danganci kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da suka hada da bayar da horo ga masu bukata. 525493