IQNA

Bangaren Karshe Na Gasar Amir Salman A Birnin Makka

21:18 - January 19, 2010
Lambar Labari: 1875267
Bangaren kasa da kasa; An shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta Amir Salman a birnin Makka mai tsarki wadda ke samun halartar mahardata da makaranta kur'ani na kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta Amir Salman a birnin Makka mai tsarki wadda ke samun halartar mahardata da makaranta kur'ani na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta Amir Salman a birnin Makka mai tsarki wadda ke samun halartar mahardata da makaranta kur'ani na kasar. 525243





captcha