Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A gobe ne idan Allah ya kai mu za a sanar da sakamakon karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Qatar mai lakabir gasar Sheikh Ganim. Bayanin ya ci gaba da cewa A gobe ne idan Allah ya kai mu za a sanar da sakamakon karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Qatar mai lakabir gasar Sheikh Ganim. 525223