IQNA

21:15 - January 19, 2010
Lambar Labari: 1875269

Haddad Adel Ya Karfafa Wajabcin Kare Al'adu Na Musulunci

Bangaren siyasa; Golam Ali Haddad Adel tsohon shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa wajibi ne a kalu balance bakin al'adu na kasashen yammacin Turai a cikin kasashenmu.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Golam Ali Haddad Adel tsohon shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa wajibi ne a kalu balance bakin al'adu na kasashen yammacin Turai a cikin kasashenmu. Bayanin ya ci gaba da cewa Golam Ali Haddad Adel tsohon shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa wajibi ne a kalu balance bakin al'adu na kasashen yammacin Turai a cikin kasashenmu. 525534





captcha