IQNA

21:17 - January 19, 2010
Lambar Labari: 1875270

Rashin Sanin Musulunci Ne Ke Jawo Matsalolin Iyali

Bangaren siyasa da zamantakewa; Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci Muhmamad Ratib Nablusi ya bayyana cewa rashin fahimtar musulunci ne jawo matsalolin da ake fuskanta.

Kamfanin dillancin labarin iqna ya habarta cewa Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci Muhmamad Ratib Nablusi ya bayyana cewa rashin fahimtar musulunci ne jawo matsalolin da ake fuskanta. Bayanin ya ci gaba da cewa Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci Muhmamad Ratib Nablusi ya bayyana cewa rashin fahimtar musulunci ne jawo matsalolin da ake fuskanta. 525516



captcha