IQNA

An Fara Gudanar Da Taron Bayar Da Horo Kur'ani a Labanan

21:16 - January 19, 2010
Lambar Labari: 1875273
Bangaren kur'ani; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Labanan da za a rika gudanarwa a ba tare da halarta kai tsaye ba, ta hanyar yanar gizo.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani shiri na bayar da horon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Labanan da za a rika gudanarwa a ba tare da halarta kai tsaye ba, ta hanyar yanar gizo. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani shiri na bayar da horon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Labanan da za a rika gudanarwa a ba tare da halarta kai tsaye ba, ta hanyar yanar gizo. 525411

captcha