Bangaren adabi; Halartar fitattun masana da marubuta a taron madaba'antun musulunci wajibi ne, ta yadda za su bayar da gudun mawa wajen rarrabe muhimman lamurra ta fuskacin rubutu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Halartar fitattun masana da marubuta a taron madaba'antun musulunci wajibi ne, ta yadda za su bayar da gudun mawa wajen rarrabe muhimman lamurra ta fuskacin rubutu. Bayanin ya ci gaba da cewa Halartar fitattun masana da marubuta a taron madaba'antun musulunci wajibi ne, ta yadda za su bayar da gudun mawa wajen rarrabe muhimman lamurra ta fuskacin rubutu. 525372