Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kungiyoyin musulmin kasar Amurka cewa Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin al'adun Musulunci a jahar Hustine ta kasar Amurka, inda za a baje nauoin kayyaki na al'adu daga kasashen musulmi daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin al'adun Musulunci a jahar Hustine ta kasar Amurka, inda za a baje nauoin kayyaki na al'adu daga kasashen musulmi daban-daban. 525841