IQNA

A Yau Ne Za A Gudanar Da Taron Gyaran Karatun Kur'ani A Saudiyya

16:23 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875730
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro a kasar saudiyya da nufin kawo gayer-gyare a cikin harkokin da suka danganci karatun kur'ani mai tsarki da kuma tafsirin ayoyinsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaman taro a kasar saudiyya da nufin kawo gayer-gyare a cikin harkokin da suka danganci karatun kur'ani mai tsarki da kuma tafsirin ayoyinsa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro a kasar saudiyya da nufin kawo gayer-gyare a cikin harkokin da suka danganci karatun kur'ani mai tsarki da kuma tafsirin ayoyinsa. 525857

captcha